Yanzu Ya Tabbata Kotun ƙoli, Ta Sanya Ranar Alhamis 21 Ga Watan Disamba. 2023, a Matsayin Ranar Da Zata Saurari ƙarar Abba Kabir Yusuf, Da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
Wasu Masana Shari’a Ma Sunce Wannan Kotun Koli, Tana Da Hurumin Zama A Rana Daya Tayi Sauraro Kuma Ta Yanke Hukunci. Ba Jeka Ka Dawo.