Mutum 40,000 ne za su amfani da tallafin noman rani na alkama a Jigawa

0
266

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da noman alkama na rani na bana a jihar Jigawa.

Manoma 100,000 ne za su amfana da tallafin noman da hada da taki da maganin kwari.

Cikin wannan adadi manoman Jigawa suke da yawa kasancewar jiha da ake noman rani da damina mai yawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here