Masarautar Saudiyya ta ce tana shirin bude kantin sayar da barasa na farko a Riyadh babban birnin kasar.
Shafin yanar gizo na Geopolitics da sa ido kan yaki ya bayyana hakan a cikin wani sakon da aka wallafa a kafar sada zumuntarsa ta X wanda aka fi sani da Tuwita Megatron_ron.
A cewar sakon “barasa za ta kasance ga jami’an diflomasiyyar kasashen waje ne kawai.”
Sai a cikin shirin na kasar bata yi bayani sosai ba game da lokacin da za’a bude shagon